Posts

Showing posts from November, 2013

GABATARWA

Image
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA ABISA MANZON TSIRA, ANNABIN RAHAMA, SHUGABAN HALITTAR ALLAH, MUHAMMADU DAN ABDULLAHI DA IYALAN GIDANSA TSARKAKA, TARE DA DUKKAN SAHABBANSA BAKI DAYA. Hakika wannan shafi ne wanda muka budeshi musamman domin isar da aikar ANNABI ( SAWW ) izuwa matasan Musulunci. Musamman ma masu shigs shafukan Internet. Awannan shafin In sha Allahu zamu rika wallafa wasu daga cikin tambayoyi da sakonnin da muke rubutawa a ZAUREN FIQHU na facebook. ALLAH (SWT) Muke roko domin ya taimakemu ya Qarfafemu da kulawa ta musamman acikin dukkan ayyukanmu. SHI ne abin bauta kuma abin dogaro