Posts

Showing posts with the label musulmi

HALAYEN MASU TSORON ALLAH (5)

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI. Salati da aminci da girma su tabbata bisa Annabin Rahama, Shugabanmu Annabinmu Muhammadu tare da iyalan gidansa masu haske da sahabbansa masu albarka. Wannan shine kashi na biyar acikin darasinmu mai suna HALAYEN MASU TSORON ALLAH (SWT). Abubakar Ibnu Abi Shaibah ya ruwaito wani hadisi daga Sayyiduna Jabir bn Abdillahil Ansariy (rta) daga Manzon Allah (saww) yana cewa : "Ku karbi labari daga Banu Isra'eela babu makawa. Domin kuwa akwai abubuwan mamaki acikinsu". Sannan yaci gaba da bada labari yana cewa : "Wasu Jama'a (daga banu Isra'ila) sun fita zuwa wata makabarta, sai suka ce "Mai zai hana mu sallaci raka'a biyu sannan mu roki Allah ya fito mana da wani daga cikin Matattun nan domin ya bamu labari game da mutuwa!". "Sai suka aikata hakan. Nan take sai ga wani mutum ya fito da kansa ta cikin wani Qabari, ga gurbin sujadah nan yana yin haske atsakiyar goshinsa. Sai yace musu "Ya Ku wadan...

FALALAR YIN ADDU'A DA KUMA MUHIMMANCINTA

BISMI LLAHIR RAHMANIR RAHEEM SALATI da amincin Allah su tabbata ga zababben Allah, shugabanmu ANNABI MUHAMMADU , ta re da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansu yardaddu . In sha Allahu zamu dora gada wajen da muka tsaya ne acikin maganar FALALAR YIN ADDU'A DA KUMA MUHIMMANCINTA. Manzon Allah (saww) yace : "HAKIKA ALLAH MADAUKAKIN SARKI RAYAYYE NE, KUMA MAI KARAMCI NE. YANA JIN KUNYAR MUTUM YA CIRA HANNYENSA GARESHI, KUMA ACE YA DAWO DASU TA'BABBU BABU KOMAI AKANSU". (Sahihul Jaami'i). Kun ga wannan hadisin yana karantar damu cewa mu rika kyautata tsamaninnu ga Ubangijinmu. Lallai shi yana jin kunyar mu rokeshi bai amsa mana ba. Awani hadisin kuma Manzon Rahama (saww) yace: "IDAN DAYANKU ZAI YI ADDU'A, KAR YACE "ALLAH GAFARTA MIN IDAN KASO". LALLAI NE MUTUM YA SANYA MUHIMMANCI CIKIN ROKONSA, KUMA YA GIRMAMA KWADAYINSA, DOMIN SHI ALLAH BABU ABINDA YAFI GIRMAN BMYA BAYAR DASHI". (Sahihul Jaami'i). Shi kuma wannan ha...