GABATARWA

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI

TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA ABISA MANZON TSIRA, ANNABIN RAHAMA, SHUGABAN HALITTAR ALLAH, MUHAMMADU DAN ABDULLAHI DA IYALAN GIDANSA TSARKAKA, TARE DA DUKKAN SAHABBANSA BAKI DAYA.

Hakika wannan shafi ne wanda muka budeshi musamman domin isar da aikar ANNABI (SAWW) izuwa matasan Musulunci. Musamman ma masu shigs shafukan Internet.

Awannan shafin In sha Allahu zamu rika wallafa wasu daga cikin tambayoyi da sakonnin da muke rubutawa a ZAUREN FIQHU na facebook.

ALLAH (SWT) Muke roko domin ya taimakemu ya Qarfafemu da kulawa ta musamman acikin dukkan ayyukanmu.

SHIne abin bauta kuma abin dogaro

Comments

Popular posts from this blog

BAMBANCI TSAKANIN MANIYYIN MAZA DA NA MATA

MAGANIN KAIKAYIN GABA

ADDU'AR NEMAN KARIYA DAGA SHARRIN MAHASSADA DA AZZALUMAI