GARABASA GA MA'ABOTA KIYAMUL LAYLI
Shafin Zauren Fiqhu an kirkireshi ne musamman domin habbaka ci gaban addini a zukatan matasa, da kuma habbaka soyayyar Annabi (saww) da iyalan gidansa da Sahabbansa da Salihan bayin Allah tare da biyayya da girmamawa.