Posts

Showing posts from December, 2013

DAGA ZAUREN FIQHU

Image
H UKUNCIN ORAL SEX ----------------------------- Aslamu Alaikum. Allah ya qarawa malam lafiya ameen. Malam, Allah yana cewa a cikin Alqu'ani mai girma "Nisaokum harthun lakum, fatoo harthakum anna shitum{Your wives are plantation for you, so approach your plantation or your lands as you wish"} Tunda hakane, toh malam meye hukuncin Oral sex? Saduwar da ake yi ta baki? Malam ya halatta? Malam kuma dan Allah meye hukuncin phone sex? Wanda zaka ga wata kila idan miji da mata suna nesa da juna, sai su kira waya suna hira especially{ sexy chat} har su biya sha'awar su. Malam wannan ya halatta tsakanin ma'aurata? {Daga Abubakar Imam Gwandu} AMSA -------- Eh haka ne. Allah ya fada haka. Amma ba wai ayar tana nufi cewar kuyi jima'I dasu ta kowacce Qofa bane. A'a ayar tana nufin "KUYI JIMA'I DASU AKWANCE, KO AZAUNE, KO ATSAYE, KO DURKUSHE, KO TA-GABA, KO TA-BAYA". Wannan shi ake nufin "annaa shi'itum" din. Dangane da KOFAR SADU

Yi sauri ka shiga kayi LIKING.

https://www.facebook.com/zaurenfiqhu1