MAGANIN KAIKAYIN GABA TAMBAYA TA 1876 ******************** Ass. Mallam ya dawainiya da jamaa Allah yajikan iyaye amen. 1.Matata ce take fama da kaikayin gaba ataimaka mana da Magani. 2. Maganin karfin mazakuta saboda shekaruna basuwuce talatinba amma idan ina jimai daga naje sau daya sai innakoma a Karo nabiyu sai gabana ya mutu. Ataimaka mana da magani nagode. Daga U. Abdullah. AMSA ******* Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuhu. Shi kaikayin gaba yana da dalilai da suke kawoshi. Idan ba'a magance ainahin dalilin ba, to gaskiya za'a dade ana shan magani amma ba za'a samu nasara sosai ba. Idan tana da Jinnul Ashiq (Aljanin soyayya) wanda ke zuwa yana saduwa da ita, to lallai zatayi fama da Qaikayin gaba. Kuma ba ya jin magani har sai an magance ainahin aljanin dake tare da ita tukunna. Idan kuma wata chuta ce wacce ake dauka ta hanyar Jima'i, to shima sai an maganceshi kafin Kaikayin ya dena. - Ta nemi garin Hulba cokali 2, garin Magarya shi kuma co...
Aslm, malam ka add dina a whtap group 08070551655
ReplyDelete