ZIKIRINMU NA YAU (25/10/2017)
ZIKIRINMU NA YAU (25/10/2017) ********************************* Hadithi daga Ɗalqu bn Habeeb yace "Wani mutum yazo wajen Abud Darda'i (rta) yace masa "Ya kai Abud Darda'i! Hakika gidanka ya Qone!". Sai Abud Darda'i yace "A'a bai Qone ba! Allah ba zai ta'ba yin haka ba, saboda wasu kalmomi da najisu daga wajen Manzon Allah (saww). Duk wanda ya fa'desu a farkon wuni, babu wata musibar da zata sameshi har sai ya yammanta. Kuma duk wanda ya fa'desu a Qarshen wuni, babu wata musibar da zata sameshi har sai ya wayi gari : اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت ، عليك توكلت وأنت رب العرش العظيم. ما شاء الله كان وم...