Idan kana tsoron cutarwa daga wani mutum, ko kana fuskantar cin mutunci daga gareshi, ko daga Jama'arsa, to ga addu'ar da zaka karanta domin samun kariya daga Allah. Kuma aniyarsu zata koma kansu in sha Allah. Ga addu'ar nan kamar haka: اللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، كُنْ لِي جَاراً مِنْ (اِسمُه) وَأَحْزَابِهِ مِنْ خَلاَئِقِكَ، أَن يَفْرُطَ عَلَيَّ أَحَدٌ مِنْهُمْ أَوْ يَطْغَى، عَزَّ جَارُكَ وَجَلَّ ثَنَائُكَ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا أَنْت Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i, wa Rabbal-'Arshil-'Azeem, kun lee jaaran min (Sai ka ambaci sunansa), wa 'ahzaabihi min khalaa'iqika, 'an yafruta 'alayya 'ahadun minhum 'aw yatghaa. 'azza jaaruka, wajalla thanaa'uka, wa laa 'ilaaha 'illaa 'Anta. Ya Allah, Ya Ubangijin Sammai bakwai! Ya Ubangijin Al'arshi mai girma! (Ina rokonka) Ka zama Mafaka agareni daga sharrin wane (Sai ka ambaci sunansa) dashi da jama'arsa daga cikin halittun
Comments
Post a Comment